Posts

NEW UPDATES

AUWAL YUSUF BEBEJI

 Who is Auwal Yusuf Bebeji Was born on 17 August 1996 in kaduna South local government kaduna state Nigeria Is a Muslim sunnuh salafiyyah methodology follower Nickname Tangimi , Assalafy, engineer His educational background Islamic studies Qur'an and hadith Studying Civil engineering and B.SC computer and information technology Qur'an and hadith is his fervorite

Yakamata kowa yasan wanan

Image
๐ŸŒณ SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )๐ŸŒณ ๐Ÿ‘‰ 1. Khadijatu 'yar Khuwailid ๐Ÿ‘‰ 2. Saudatu 'yar Zam'atu ๐Ÿ‘‰ 3. Hafsah 'yar Umar ๐Ÿ‘‰ 4. Aisha 'yar Abubakar ๐Ÿ‘‰ 5. Zainab 'yar Khuzaimah ๐Ÿ‘‰ 6. Zainab 'yar Jahshin ๐Ÿ‘‰ 7. Juwairiyya 'yar Haris ๐Ÿ‘‰ 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah ๐Ÿ‘‰ 9. Safiyya 'yar Huyayyu 10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan ๐Ÿ‘‰ 11. Maimunah 'yar Haris ๐ŸŒณ SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )๐ŸŒณ ๐Ÿ‘‰ 1. Ibrahim ๐Ÿ‘‰ 2. Alkasim ๐Ÿ‘‰ 3. Abdullahi ๐Ÿ‘‰ 4. Zainab ๐Ÿ‘‰ 5. Rukayyah ๐Ÿ‘‰ 6. Ummu kulsum ๐Ÿ‘‰ 7. Fadimatu ๐ŸŒณ SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH ๐ŸŒณ ๐Ÿ‘‰ 1. Abubakar Assiddik. ๐Ÿ‘‰ 2. Umar Dan Khaddab. ๐Ÿ‘‰ 3. Usman Dan Affan. ๐Ÿ‘‰ 4. Aliyu Dan Abi Dalib. ๐Ÿ‘‰ 5. Dalha Dan Abaidullahi. ๐Ÿ‘‰ 6. Zubairu Dan Awwam. ๐Ÿ‘‰ 7. Abu Ubaida Dan Jarrah. ๐Ÿ‘‰ 8. Abdurrahman Dan Aufu. ๐Ÿ‘‰ 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas. ๐Ÿ‘‰ 10. Sa'idu Dan Zaid. ๐ŸŒณ SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR ๐ŸŒณ ๐Ÿ‘‰ 1. Tauhidi. ๐Ÿ‘‰ 2. Sallah. ๐Ÿ‘‰ ...

Read this

Image
☀ุฃุฐูƒุงุฑ ุงู„ุตุจุงุญ☀ ๐ŸŒนุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…๐ŸŒน "ุงู„ู„ّู‡ُ ู„ุงَ ุฅِู„َู€ู€ู€ู€ู€ู€ู‡َ ุฅِู„ุงَّ ู‡ُู€ู€ู€ูˆَ ุงู„ْุญَู€ู€ูŠُّ ุงู„ْู‚َูŠُّู€ู€ู€ู€ู€ู€ูˆู…ُ ู„ุงَ ุชَุฃْุฎُู€ู€ู€ุฐُู‡ُ ุณِู†َู€ู€ู€ู€ุฉٌ ูˆَู„ุงَ ู†َู€ูˆْู…ٌ، ู„َّู€ู‡ُ ู…َุง ูِู€ู€ูŠ ุงู„ุณَّู…َุงูˆَุงุชِ ูˆَู…َุง ูِูŠ ุงู„ุฃَุฑْุถِ ู…َู† ุฐَุง ุงู„َّุฐِูŠ ูŠَุดْูَู€ุนُ ุนِู†ْู€ู€ุฏَู‡ُ ุฅِู„ุงَّ ุจِุฅِุฐْู†ِู€ู‡ِ ูŠَุนْู„َู€ู€ู€ู…ُ ู…َู€ู€ุง ุจَูŠْู†َ ุฃَูŠْุฏِูŠู‡ู…ْ ูˆَู…َุง ุฎَู„ْูَู‡ُู…ْ ูˆَู„ุงَูŠُุญِูŠุทُูˆู†َ ุจِุดَูŠْุกٍ ู…ِّู†ْ ุนِู„ْู…ِู€ู€ู‡ِ ุฅِู„ุงَّ ุจِู…َุง ุดَุงุก ูˆَุณِู€ู€ุนَ ูƒُุฑْุณِูŠُّู€ู€ู€ู€ู‡ُ ุงู„ุณَّู…َู€ู€ู€ู€ู€ู€ุงูˆุงุชِ ูˆَุงู„ุฃَุฑْุถَ ูˆَู„ุงَ  ูŠَู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ุคُูˆุฏُู‡ُ ุญِูْุธُู‡ُู…َู€ู€ู€ุง ูˆَู‡ُู€ู€ู€ู€ู€ู€ูˆَ ุงู„ْุนَู„ِู€ู€ู€ูŠُّ ุงู„ْุนَุธِูŠู€ู€ู€ู€ู…ُ" ✨ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…✨ "ู‚ُู€ู„ْ ู‡ُู€ู€ู€ู€ูˆَ ุงู„ู„َّู‡ُ ุฃَุญَู€ู€ู€ู€ู€ุฏٌ، ุงู„ู„َّู‡ُ ุงู„ุตَّู…َู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ุฏُ، ู„َู…ْ ูŠَู„ِุฏْ ูˆَู„َู…ْ ูŠُูˆู„َุฏْ، ูˆَู„َู…ْ ูŠَูƒُู†ْ ู„َู‡ُ ูƒُูُูˆًุง ุฃَุญَุฏٌ"       ☀ุซู„ุงุซ ู…ุฑุงุช☀ ✨ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…✨ "ู‚ُู„ْ ุฃَุนُูˆุฐُ ุจِุฑَุจِّ ุงู„ْูَู„َู‚ِ، ู…ِู† ุดَุฑِّ ู…َุง ุฎَู„َู‚َ، ูˆَู…ِู† ุดَู€ู€ุฑِّ ุบَุงุณِู‚ٍ ุฅِุฐَุง ูˆَู‚َู€ู€ุจَ، ูˆَู…ِู† ุดَู€ู€ุฑِّ ุงู„ู†َّูَّู€ุงุซَุงุชِ ูِู‰ ุงู„ْุนُู‚َุฏِ، ูˆَู…ِู† ุดَุฑِّ ุญَุงุณِู€ู€ุฏٍ ุฅِุฐَุง ุญَุณَุฏَ"         ☀ุซู„ุงุซ ู…ุฑุงุช☀ ✨ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…✨ "ู‚ُู€ู€ู„ْ ุฃَุนُูˆุฐُ ุจِุฑَุจ...

Allahu Akbahr

๐Ÿ“”☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝ Idan Kanawa ALLAH (SWT) da MONZONSA. MUHAMMAD (SAW) katurama group biyu kacal dan neman gafaran Ubangiji na laefukan da mukai Mashi daga wancan wata maigirma RAMADAN zuwa wannan.YA ALLAHU๐Ÿ‘YA RAHMANU๐Ÿ‘YA RAHIMU๐Ÿ‘YA MALIKU๐Ÿ‘YA KUDDUSU๐Ÿ‘YA SALAMU๐Ÿ‘YA MUMINU๐Ÿ‘YA MUHAIMINU๐Ÿ‘YA AL- AZIZU๐Ÿ‘YA AL- JABBARU๐Ÿ‘YA AL MUTAKABBIRU๐Ÿ‘YA KHALIQU๐Ÿ‘YA BARIQQU๐Ÿ‘YA AL-MUSAWWIRU๐Ÿ‘      ALLAH KAGAFARTAMANA AMEEN. ๐Ÿค"ISLAM" 'Is' 'A' 'School', ๐Ÿ’ป"DEEN" 'Is' 'A' 'Class', ๐ŸŒ"DUNIYA" 'Is' 'A' 'Campus', ๐Ÿ‘ช'WE' 'Are' 'Student', ๐Ÿ“–"QURAN" 'Is' 'Sylabus', ๐ŸŒท Zakat is our Investment ๐Ÿ“"Ramzan" 'is '"Test" ๐ŸŽŽ"NAMAZ" 'Is' 'Practical', ๐ŸŽ“MOHAMMAD" Sallallahu Alaihi Wasallam 'Is' 'Teacher', ☝"ALLAH" 'Is' 'Examiner',& ๐Ÿ“ฐ'Qayamat 'Is ...

Hmmmmmm

Nothing in life is worth fighting for. Your best clothes is someone's rag. Your account balance is someone's donation at a function.  Your girl friend/boy friend or fiance/fiancee' is someone's Ex.  Every single prostitute you see in a hotel or on the street at night was at some point in time a virgin. So what is the squabble all about? Life is too short and small to feel bigger or better than anybody. "We're all naked to death" says Steve Jobs.  "Nothing can save us from it".  I hate to see people who brag about wealth, beauty, intelligence, level of education, fame and material possessions.  There's nothing you've achieved in life that no one else has never gotten. The office you occupy today was occupied by someone yesterday and will be occupied by another person tomorrow.  You don't know whom that person might be.  There's only one thing that is worth bragging about which is  "LIFE IN GOD ALMIG...

MENE NE AZUMI ???

Image
MENE NE AZUMI??    www.bebejiexpressonline.blogspot.com  Duba wanan shafin Dan samun kayatattun labarai waazi da nishadi๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘† 1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa 2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada. RUKUNAN AZUMI 1. Yin niyya 2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 3. Zamani (lokachin yin azumi). SUNNONIN AZUMI 1. Gaggauta buda baki 2. Jinkirta sahur 3. Addu'a yayin buda baki 4. Yin sahur da jinkirta shi. MAKARUHAN AZUMI 1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki 2. Sumba 3. Dauwamar da kallo na sha' awa 4. Tunani akan al'amuran saduwa 5. Shafa ko runguma 6. Dandanan wani abu 7. Sanya tozali 8. Yin kaho. ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI 1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke) 2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar 3. Saduwa ta hanyar tilasta 4. Chi ko sha da tunanin sauran dare 5. Chi ko sha da mantuwa 6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zu...

YADDA AKE YIN SALLAR JANAIZA

Image
*Yadda Ake Yin Sallar Jana'iza* 'YAN-UWA mafi yawancinmu, muna yin Sallar Jana'iza amma kuma ba mu san abinda ake fada a cikin kowacce Kabbara ba. Dan haka ya sa muka ga cewa yana da kyau mu ware wani lokaci na musamman, Domin fahimtar da mu yadda ake yin sallar Jana'za. 'YAN-UWA ita dai Sallar janai'za, tana da babban lada, ga wanda ya aikata ta kamar yadda Manzon Allah (SAW) ya koyar, dan haka yana da kyau, mu tsaya mu koya. Kamar yadda na ce, sallar jana'za tana da kabbarori guda hudu ne kawai kuma kowacce Kabbara da abin da ake fada a cikinta. 1. KABBARA TA FARKO ana karanta {suraul-fatiha} ne kawai, banda wata sura, ko wata a'ya. 2. KABBARA TA BIYU ana karanta Salatin Annabi ba wani salati na daban ba. 3. KABBARA TA UKU ana yin addu'a ga wanda ya mutu mace ko namiji. 4. KABBARA TA HUDU za ka yi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi Wadanda suke  Raye da matattu. DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama. It...