Yakamata kowa yasan wanan

🌳 SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )🌳

👉 1. Khadijatu 'yar Khuwailid
👉 2. Saudatu 'yar Zam'atu
👉 3. Hafsah 'yar Umar
👉 4. Aisha 'yar Abubakar
👉 5. Zainab 'yar Khuzaimah
👉 6. Zainab 'yar Jahshin
👉 7. Juwairiyya 'yar Haris
👉 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
👉 9. Safiyya 'yar Huyayyu
10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan
👉 11. Maimunah 'yar Haris

🌳 SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )🌳

👉 1. Ibrahim
👉 2. Alkasim
👉 3. Abdullahi
👉 4. Zainab
👉 5. Rukayyah
👉 6. Ummu kulsum
👉 7. Fadimatu

🌳 SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH 🌳

👉 1. Abubakar Assiddik.
👉 2. Umar Dan Khaddab.
👉 3. Usman Dan Affan.
👉 4. Aliyu Dan Abi Dalib.
👉 5. Dalha Dan Abaidullahi.
👉 6. Zubairu Dan Awwam.
👉 7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
👉 8. Abdurrahman Dan Aufu.
👉 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
👉 10. Sa'idu Dan Zaid.

🌳 SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR 🌳

👉 1. Tauhidi.
👉 2. Sallah.
👉 3. Azumi.
👉 4. Zakkah.
👉 5. Hajji.

🌳 SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI : 🌳

👉 1. Almuharram.
👉 2. Safar.
👉 3. Rabi'ul Awwal.
👉 4. Rabi'ul Sani.
👉 5. Jumadal Ula.
👉 6. Jumadal Akhirah.
👉 7. Rajab.
👉 8. Sha'aban.
👉 9. Ramadhan.
👉 10. Shawwal.
👉 11. Zulkidah.
👉 12. Zulhijji.

             
🌳 NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI. 🌳

 Duk *wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNAH .

👉 1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
👉 2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
👉 3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
👉 4)Raka'a 2 bayan magariba
👉 5) Raka'a 2 bayan sallar insha,


Comments

Popular posts from this blog

Jamb update

JAMB

Ramadan calendar in sokoto