Posts

Showing posts from May, 2019

Yakamata kowa yasan wanan

Image
🌳 SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )🌳 👉 1. Khadijatu 'yar Khuwailid 👉 2. Saudatu 'yar Zam'atu 👉 3. Hafsah 'yar Umar 👉 4. Aisha 'yar Abubakar 👉 5. Zainab 'yar Khuzaimah 👉 6. Zainab 'yar Jahshin 👉 7. Juwairiyya 'yar Haris 👉 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah 👉 9. Safiyya 'yar Huyayyu 10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan 👉 11. Maimunah 'yar Haris 🌳 SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )🌳 👉 1. Ibrahim 👉 2. Alkasim 👉 3. Abdullahi 👉 4. Zainab 👉 5. Rukayyah 👉 6. Ummu kulsum 👉 7. Fadimatu 🌳 SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH 🌳 👉 1. Abubakar Assiddik. 👉 2. Umar Dan Khaddab. 👉 3. Usman Dan Affan. 👉 4. Aliyu Dan Abi Dalib. 👉 5. Dalha Dan Abaidullahi. 👉 6. Zubairu Dan Awwam. 👉 7. Abu Ubaida Dan Jarrah. 👉 8. Abdurrahman Dan Aufu. 👉 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas. 👉 10. Sa'idu Dan Zaid. 🌳 SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR 🌳 👉 1. Tauhidi. 👉 2. Sallah. 👉 ...

Read this

Image
☀أذكار الصباح☀ 🌹بسم الله الرحمن الرحيم🌹 "اللّهُ لاَ إِلَــــــهَ إِلاَّ هُـــوَ الْحَــيُّ الْقَيُّــــــومُ لاَ تَأْخُـــذُهُ سِنَــــةٌ وَلاَ نَـوْمٌ، لَّـهُ مَا فِــي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَـعُ عِنْــدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِـهِ يَعْلَـــمُ مَــا بَيْنَ أَيْدِيهمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَيُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِــهِ إِلاَّ بِمَا شَاء وَسِــعَ كُرْسِيُّــــهُ السَّمَــــــاواتِ وَالأَرْضَ وَلاَ  يَـــــــؤُودُهُ حِفْظُهُمَـــا وَهُــــــوَ الْعَلِـــيُّ الْعَظِيــــمُ" ✨بسم الله الرحمن الرحيم✨ "قُـلْ هُــــوَ اللَّهُ أَحَـــــدٌ، اللَّهُ الصَّمَــــــــــدُ، لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ، وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ"       ☀ثلاث مرات☀ ✨بسم الله الرحمن الرحيم✨ "قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ، مِن شَرِّ مَا خَلَقَ، وَمِن شَــرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَــبَ، وَمِن شَــرِّ النَّفَّـاثَاتِ فِى الْعُقَدِ، وَمِن شَرِّ حَاسِــدٍ إِذَا حَسَدَ"         ☀ثلاث مرات☀ ✨بسم الله الرحمن الرحيم✨ "قُــلْ أَعُوذُ بِرَب...

Allahu Akbahr

📔☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝☝ Idan Kanawa ALLAH (SWT) da MONZONSA. MUHAMMAD (SAW) katurama group biyu kacal dan neman gafaran Ubangiji na laefukan da mukai Mashi daga wancan wata maigirma RAMADAN zuwa wannan.YA ALLAHU👏YA RAHMANU👏YA RAHIMU👏YA MALIKU👏YA KUDDUSU👏YA SALAMU👏YA MUMINU👏YA MUHAIMINU👏YA AL- AZIZU👏YA AL- JABBARU👏YA AL MUTAKABBIRU👏YA KHALIQU👏YA BARIQQU👏YA AL-MUSAWWIRU👏      ALLAH KAGAFARTAMANA AMEEN. 🏤"ISLAM" 'Is' 'A' 'School', 💻"DEEN" 'Is' 'A' 'Class', 🌍"DUNIYA" 'Is' 'A' 'Campus', 👪'WE' 'Are' 'Student', 📖"QURAN" 'Is' 'Sylabus', 🌷 Zakat is our Investment 📝"Ramzan" 'is '"Test" 🎎"NAMAZ" 'Is' 'Practical', 🎓MOHAMMAD" Sallallahu Alaihi Wasallam 'Is' 'Teacher', ☝"ALLAH" 'Is' 'Examiner',& 📰'Qayamat 'Is ...

Hmmmmmm

Nothing in life is worth fighting for. Your best clothes is someone's rag. Your account balance is someone's donation at a function.  Your girl friend/boy friend or fiance/fiancee' is someone's Ex.  Every single prostitute you see in a hotel or on the street at night was at some point in time a virgin. So what is the squabble all about? Life is too short and small to feel bigger or better than anybody. "We're all naked to death" says Steve Jobs.  "Nothing can save us from it".  I hate to see people who brag about wealth, beauty, intelligence, level of education, fame and material possessions.  There's nothing you've achieved in life that no one else has never gotten. The office you occupy today was occupied by someone yesterday and will be occupied by another person tomorrow.  You don't know whom that person might be.  There's only one thing that is worth bragging about which is  "LIFE IN GOD ALMIG...

MENE NE AZUMI ???

Image
MENE NE AZUMI??    www.bebejiexpressonline.blogspot.com  Duba wanan shafin Dan samun kayatattun labarai waazi da nishadi👆👆👆 1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa 2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada. RUKUNAN AZUMI 1. Yin niyya 2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 3. Zamani (lokachin yin azumi). SUNNONIN AZUMI 1. Gaggauta buda baki 2. Jinkirta sahur 3. Addu'a yayin buda baki 4. Yin sahur da jinkirta shi. MAKARUHAN AZUMI 1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki 2. Sumba 3. Dauwamar da kallo na sha' awa 4. Tunani akan al'amuran saduwa 5. Shafa ko runguma 6. Dandanan wani abu 7. Sanya tozali 8. Yin kaho. ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI 1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke) 2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar 3. Saduwa ta hanyar tilasta 4. Chi ko sha da tunanin sauran dare 5. Chi ko sha da mantuwa 6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zu...

YADDA AKE YIN SALLAR JANAIZA

Image
*Yadda Ake Yin Sallar Jana'iza* 'YAN-UWA mafi yawancinmu, muna yin Sallar Jana'iza amma kuma ba mu san abinda ake fada a cikin kowacce Kabbara ba. Dan haka ya sa muka ga cewa yana da kyau mu ware wani lokaci na musamman, Domin fahimtar da mu yadda ake yin sallar Jana'za. 'YAN-UWA ita dai Sallar janai'za, tana da babban lada, ga wanda ya aikata ta kamar yadda Manzon Allah (SAW) ya koyar, dan haka yana da kyau, mu tsaya mu koya. Kamar yadda na ce, sallar jana'za tana da kabbarori guda hudu ne kawai kuma kowacce Kabbara da abin da ake fada a cikinta. 1. KABBARA TA FARKO ana karanta {suraul-fatiha} ne kawai, banda wata sura, ko wata a'ya. 2. KABBARA TA BIYU ana karanta Salatin Annabi ba wani salati na daban ba. 3. KABBARA TA UKU ana yin addu'a ga wanda ya mutu mace ko namiji. 4. KABBARA TA HUDU za ka yi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi Wadanda suke  Raye da matattu. DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama. It...

Kwankwasiyya Amana

Image
KWANKWASO KADAI JAM'IYAR APC KE TSORO A DUK FADIN  NIGERIA Ya Kamata Mutane Su Fuskanci Dalilin Da Yasa Jam'iyar APC Suka Murde Zaben Jihar Kano. Ba Sunyi Hakanne Saboda Abba Gida Gida Bah A'a Sunyi Hakanne Domin Karya Kashin Bayan Kwankwaso A Siyasa , Domin Abinda Masana Masu Fashin Baki Akan Sha'anin Siyasa  Suka Binciko Shine Bayan Shugaban Kasa Muhammad Buhari,  Babu Wani Dan Siyasa Da Yakai Madugu Kwankwaso Farin Jini Da Yawan Magoya Baya A Duk Fadin Nigeria Sanin Kowa Ne Cewa 2023 Ba Buhari Ne Dan Takarar APC Ba Domin Wa'adinsa Ya Kare Sannan Akwai Yarjejeniya Tsakanin Buhari Da Yarabawa Cewa Sune Zasu Fitar Da Dan Takarar Shugaban Kasa Daga Yankinsu Siyasar Kano Tana Da Mutukar Tasiri A Arewacin Nigeria Domin Kuwah Duk Dan Takarar Shugaban Kasar Da Alummar Jihar Kano Suke Goyawa Baya Bincike Ya Tabbatar Da Cewa Shine Wanda Mutanen Arewa Suke Nunawa Goyan Baya Wannan Shine Dalilin A Ake Kiran Kano Da Cibiyar Siyasar Arewa Idan Kwankwaso Yana Da Gwa...

Ramadan calendar in sokoto

Image
www.bebejiexpressonline.blogspot.com Home Islam Ramadan Timings NigeriaSokoto Ramadan Timing 2019 SOKOTO RAMADAN TIMING 2019 NIGERIA Sokoto Ramadan Timings with complete month of Ramadan calendar of Sokoto Sehr Time & Iftar Time. Find here today’s Sokoto Ramadan Fasting time. www.bebejiexpressonline.blogspot.com RAMADAN CALENDAR 2019 - SOKOTO (SEHR-O-IFTAR TIME - اوقات سحر و افطار) RAMADAN DATE SEHR IFTAR 1 Mon 06 May 04:54 AM 6:56 PM 2 Tue 07 May 04:53 AM 6:56 PM 3 Wed 08 May 04:53 AM 6:57 PM 4 Thu 09 May 04:52 AM 6:57 PM 5 Fri 10 May 04:52 AM 6:57 PM 6 Sat 11 May 04:52 AM 6:57 PM 7 Sun 12 May 04:51 AM 6:58 PM 8 Mon 13 May 04:51 AM 6:58 PM 9 Tue 14 May 04:50 AM 6:58 PM 10 Wed 15 May 04:50 AM 6:58 PM 11 Thu 16 May 04:49 AM 6:59 PM 12 Fri 17 May 04:49 AM 6:59 PM 13 Sat 18 May 04:49 AM 6:59 PM 14 Sun 19 May 04:48 AM 6:59 PM 15 Mon 20 May 04:48 AM 7:00 PM 16 Tue 21 May 04:48 AM 7:00 PM 17 Wed 22 May 04:...